Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An sanya dokar hana babur mai ƙafa biyu a wasu ƙananan hukumomi a Kano

Published

on

Ƙananan Hukumomin Gabasawa, Gezawa, Minjibir da Warawa sun dakatar da hawa Babur mai ƙafa biyu daga ranar Lahadi mai zuwa.

Hakan na cikin wata sanarwa da shugaban karamar hukumar Gezawa Alhaji Hudu Usman Zainawa ya fitar jiya Laraba.

Sanarwar ta ce, dokar zata rika aiki daga ƙarfe 11 na dare zuwa 5:30 na asubahin kowacce rana domin kyautata tsaron yankunan.

A don haka sanarwar ta bukaci Al’ummar kananan hukumomin da su bada hadin kai ga jami’an tsaro.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!