Connect with us

Labarai

An sanya dokar hana zirga-zirga a karamar hukumar Tsafe, a jihar Zamfara

Published

on

Biyo bayan zanga-zangar da wasu alummar jihar Zamfara suka yi saboda hare-haren da ‘yann bindiga suka kai a wasu yankunan na jihar, kawo yanzu rundunar ‘yan sanda ta jihar ta sanya dokar hana zirga-zirga a karamar hukumar Tsafe.

Haka zalika rundunar ‘yan sanda ta jihar ta kuma sanya dokar hana zirga-zirga a wasu yankunan da ke fama da hare-haren ‘yan bindiga da ya hada da birnin Magaji.

A yayin da kuma shugaban kasa Muhammad Buhari ya bada umarnin babban hafsan sojan sama umarnin da ya koma jihohin Zamfara da Sokoto don kawo karshen hare-haren da ake kai wa wadanda ba su jib a basu gani ba.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 338,601 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!