Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

An tabbatar da mutuwar mutane 160 sanadiyar hatsarin kwale-kwale a jihar Kebbi

Published

on

Hukumar kula da madatsun ruwa ta kasa (NIWA) ta ce akalla mutane 160 ne ake zaton sun rasa rayukansu sanadiyar hatsarin jirgin kwale-kwale da ya ritsa da su a kogin Kwara da ke jihar Kebbi.

 

A jiya laraba ne dai rahotanni su ka ce an samu hatsarin jirgin na kwale-kwale wanda ke dauke da fasinjoji da dama.

 

Sai dai hukumar ta ce ya zuwa yanzu gawarwaki hudu ne kacal aka samu nasarar tsamosu daga cikin kogin.

 

Babban jami’in hukumar ta NIWA mai kula da yankin Yauri, Yusuf Birma ya shaidawa manema labarai cewa, fasinjoji 156 daga cikin 180 d ke cikin jirgin har yanzu ba akai ga gano inda suke ba

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!