Labarai
Ana ci gaba da shirin karbar Kwankwaso a jam’iyyar ADC

A yau Litinin ne rahotonni suka bayyana cewa tsohon Gwamnan Kano kana dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar NNPP a zaben 2023 Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso zai yi rajistar zama mamba a jam’iyyar hadakar adawa ta ADC a hukumance
Wannan na cikin wata sanarwa da kungiyar Kwankwasiyya Movement ta fitar a baya-bayan nan, kafin ficewar Kwankwaso daga jam’iyyar NNPP a jiya Lahadi.
Gaba kadana a cikin rahotannin shirin za ku ji sharhin da masana siyasa suka yi game da makomar jam’iyyar ta ADC gabanin babban zaben 2027.
You must be logged in to post a comment Login