Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Coronavirus

Annobar corona: Likitoci 30 ne suka mutu dalilin cutar – NMA

Published

on

Ƙungiyar likitoci ta ƙasa NMA ta ce, annobar corona ta yi sanadiyyar mutuwar likitoci 30 a ƙasar nan.

Shugaban ƙungiyar Innocent Ujah ne ya bayyana hakan a zantawar sa da manema labarai.

Innocent Ujah ya ce, har yanzu gwamnati ta gaza biyan iyalan mamatan kuɗaɗen diyya da zai rage musu raɗaɗi duk da cewa sun rasu ne a bakin aikin su.

A cewar sa, likitocin da ke aiki a yankin kudu masu gabashin ƙasar nan na fuskantar ƙalubale na rashin biyan su kuɗaɗen albashin su tsawon shekaru biyu, wanda hakan ya shafi rayuwar su kai tsaye.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!