Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya killace kansa bayan bayyanar wasu alamomin cutar Corona. A wata sanarwa da gwamnan...
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta ce an sami karin mutane 164 da ke dauke da cutar Covid-19 a jiya Litinin. Hukumar ta tabbatar...
Hukumar kwallon kafa ta kasa NFF ta ce za a kara yi wa daukacin tawagar ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles gwajin cutar...
Kwamitin kar-ta-kwana na fadar shugaban kasa da ke yaki da cutar corona a kasar nan, ya ce Najeriya ba za ta iya daukar nauyin yi wa...
Gwamnatin jihar Kano ta ce duk da alkaluma sun nuna cewa Jihar Kano na kan gaba wajen samun nasarar yakar cutar Corona, to amma wajibi ne...
Gwamnatin jihar Kano ta ce gwajin da aka yi wa mutane 93 na kwayar cutar Corona ya nuna cewa babu ko da mutum guda da ya...
Babban bankin kasa CBN ya ce ya rarraba tsabar kudi Naira biliyan 69 cikin biliyan 100 da aka ware don tallafawa dai-daikun mutane da kuma masu...
Hukumar dakilen cutuka masu yaduwa ta Najeriya NCDC ta ce an samu karin mutum dari da talatin da biyu na adadin wadanda suka harbu da cutar...
Har yanzu masu kananan sana’oi a nan jihar Kano na cigaba da kokawa dangane da irin yadda bullar annobar cutar corona ta durkusar musu da tattalin...
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC ta tabbatar da karuwar mutane 176 masu dauke da cutar Covid-19, wanda hakan ya kara yawan masu cutar a...