Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

ilimi

ASUU:- Wasu mambobin mu na bin gwamnati bashin albashin watanni 15 zuwa 16

Published

on

Kungiyar malaman jami’oi ta kasa ASUU ta ce wasu mambobinta suna bin gwamnatin tarayya bashin albashin watanni goma sha biyar zuwa sha shida.

 

A cewar kungiyar ta ASUU mafi yawa na malaman da suke bin bashin albashin wadanda suke hutun sabbatical ne.

 

Shugaban kungiyar na kasa farfesa Biodun Ogunyemi ya yin zantawa da jaridar The Nation, ya kuma zargi akanta janar na tarayya Ahmed Idris da kuntatawa malaman jami’oi da gangan.

 

Ya ce, neman tursasa malaman jami’io da su shiga tsarin biyan albashi na IPPIS yana daya daga cikin dalilan da ke kara ta’azara mawuyacin halin da malaman jami’oi ke ciki.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!