Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta samar da shiri na musamman da zai rinka wayar da kan mutane irin illar da cutar Tarin TB yake...
Kungiyar Mata Lauyoyi ta Duniya FIDA ta ce, rashin sanya hannu Kan dokar Kare hakkin Kananan Yara da gwamnatocin kasar nan basuyi ba, shine yasa Yara...
Hukumar dake Kula da gidan Adana namun Daji ta Zoo dake nan Kano, ta ce za ta samarwa da dabobin dake cikin gidan Abokan zama...
Wata kwararriyar likitar mata a asibiti Amiu Kano Dakta Zainab Datti Ahmad ta ce, rashin tsaftace jiki lokacin al’ada ga Yaya Mata shi ne ke haifar...
Wasu Mata mazauna yankin unguwar Sabuwar Gandu dake karamar hukumar kumbotso a nan Kano, sun gudanar da zanga-zangar lumana a safiyar yau Talata 21/05/2024, sakamakon rashin...
Wasu daga cikin jami’an tsaron ‘yan sandan Najeriya da suka yi Ritaya sakamakon shekarun aje aikin su da ya cika, sun gudanar da zanga-zangar Lumana a...
Kocin da ya fara ciyo wa Argentina Kofin Duniya a 1978 César Luis Menotti ya mutu yana da shekara 85, kamar yanda Hukumar Kwallon Kafa ta...
Karkashin shugabancin kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars Alhaji Babangida Little ya ayyana dakatar da mai horar da yan wasan kungiyar Abdu Maikaba yau. Ya bayyana...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya sanya hannu kan dokar da ta wajabta yin gwaje-gwajen lafiya ga duk masu niyyar yin aure a faɗin jihar....
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya bayar da wa’adin ranar 7 ga Yuli, 2024 ga masu POS su kammala rajista da Hukumar rajistar kamfanoni ta ƙasar (CAC)....