

Kungiyar tuntuba ta Dattawan Arewa ACF, ta bayyana rasuwar Alhaji Aminu Dantata, a matsayin babban rashi ga mutanen Arewa da ma Najeriya baki daya. Wata...
Gwamnatin Najeriya ta sanar da ɗage jana’izar fitaccen ɗan kasuwar Alhaji Aminu Dantata daga yau Litinin zuwa gobe Talata. Ministan yaɗa labaran Najeriya, Mohammed Idris...
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya sauya sunan kwalejin horas da matasa harkokin wasanni zuwa sunayen tawagar ‘yan wasan Kano 22 da suka rasu a kan...
Gwamnan Jihar Enugu, Peter Mbah, ya ce, mambobin jam’iyyar adawa ta PDP daga yankin Kudu maso Gabashin kasar na iya ficewa daga cikin jam’iyyar matukar jam’iyyar...
Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya NiMet ta yi hasashen samun mamakon Ruwan sama da Guguwa mai karfi daga ranar Litinin Zuwa Laraba a fadin Ƙasa. ...
Gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya tashi daga filin jirgin sama na Malam Aminu Kano tare da manyan jami’an gwamnati domin halartar jana’izar marigayi Alhaji...
Gwamnatin jihar Sokoto ta gargaɗi Shugabannin Makarantun Sakandire kan su guji karɓar ƙudi a hannun ɗalibai da sunan kuɗin jarrabawa. Wanann na cikin sanarwar da...
Rahotanni sun bayyana cewa mutane 16 sun mutu, yayin da 400 kuma suka jikkata, inda jami’an tsaro suka kama karin matasa 61 a zanga-zangar da aka...
Rundunar Sojin Najeriya, ta tabbatar da mutuwar dakarunta 17 yayin da wasu kuma suka samu raunika a wata musayar wuta tsakanin sojojin da kuma ‘yan bindiga...
Hukumar Shari’a ta jihar Kano ta kai ziyara ofishin Babbar Jojin jiha, Mai shari’a Dije Abdu Aboki domin kulla alakar aiki. Shugaban Hukumar Sheikh Abbas...