

Gwamnatin tarayya ta sanya ranar 1 ga watan Agustan bana a matsayin wa’adin fara bayar da tsattsauran hukunci ga baki ‘yan kasashen waje da suka wuce...
Bayan shafe tsawon yinin jiya Litinin ana kai ruwa rana tsakanin mambobin babbar jam’iyyar hamayya ta PDP, jam’iyyar ta gudanar da taron na kwamitin zartaswa watau...
Jam’iyyar APC, mai mulki ta bayyana cewa za ta gudanar da taron Kwamitin Zartaswarta na Kasa NEC a ranar 24 ga watan nan da muke ciki...
Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Barau Jibrin, tare da tsohon Shugaban jam’iyyar APC Dakta Abdullahi Umar Ganduje, sun sauka a birnin Madina, domin halartar jana’izar, Alhaji...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya sanar da kaddamar da wani sabon shirin tallafin karatu ga ɗalibai daga ƙasashen da suka kasance mambobi a kungiyar Kasashen...
Kungiyar tuntuba ta Dattawan Arewa ACF, ta bayyana rasuwar Alhaji Aminu Dantata, a matsayin babban rashi ga mutanen Arewa da ma Najeriya baki daya. Wata...
Gwamnatin Najeriya ta sanar da ɗage jana’izar fitaccen ɗan kasuwar Alhaji Aminu Dantata daga yau Litinin zuwa gobe Talata. Ministan yaɗa labaran Najeriya, Mohammed Idris...
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ya sauya sunan kwalejin horas da matasa harkokin wasanni zuwa sunayen tawagar ‘yan wasan Kano 22 da suka rasu a kan...
Gwamnan Jihar Enugu, Peter Mbah, ya ce, mambobin jam’iyyar adawa ta PDP daga yankin Kudu maso Gabashin kasar na iya ficewa daga cikin jam’iyyar matukar jam’iyyar...
Hukumar hasashen yanayi ta Najeriya NiMet ta yi hasashen samun mamakon Ruwan sama da Guguwa mai karfi daga ranar Litinin Zuwa Laraba a fadin Ƙasa. ...