

Akalla muatne uku aka kashe a wani sabon hari da aka kai wa wasu iyalai yayin da biyu suka samu raunika a kauyen Te’ebe da gundumar...
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa birnin tarayya Abuja na ci gaba da kasancewa lafiya ga ’yan ƙasa da baki, duk da sabon gargadin da ofishin jakadancin...
Gwamnan jihar Yobe, Mai Mala Buni, ya jagoranci buɗe sabon gidan ruwan da Gwamnan jihar Sokoto, Ahmad Aliyu, ya samar a garin Dambuwa da ke cikin...
Farashin litar man fetur a kasar nan ka iya kaiwa Naira Dubu daya kan kowace Lita, sakamakon tsadar da man yayi a Duniya da kuma tsadar...
Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya mika ragamar shugabancin ƙungiyar ECOWAS ga Shugaban kasar Saliyo, Julius Maada Bio. Tinubu ya mika ragamar shugabancin ne yayin...
Gwamnan jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya bayyana kudurin gwamnatinsa na ƙarfafa alaƙa da kasashen Sin da Faransa a matsayin wata hanya ta jawo ci...
Gwamnan jihar Katsina kuma shugaban kungiyar Gwamnonin Arewa maso Yamma, Malam Dikko Umaru Radda, ya jagoranci wasu gwamnonin yankin wajen ganawa da babban hafsan sojin Najeriya...
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi Dan modi, ya jagoranci taron gwamnati da jama’a karo na 10 a karamar hukumar Hadejia wanda ake gudanarwa a fadin...
Mummunar fashewar wani abu ya faru a wani kamfani da ke Eastern Bypass a jihar Kano, wanda ya yi sanadin mutuwar mutane 5 tare da jikkata...
Kwamitin amintattu na ƙungiyar tsofaffin ɗalibai da kuma na al’umma gatan makaranta SBMC na Sakandaren Maza da ta mata na Mai Kwatashi da ke unguwar Sabon...