Sashin kula da cututtuka masu yaɗuwa a Asibitin Aminu Kano ta ce cutar corona ta yi sanadiyyar mutuwar mutane sama da dubu 3 a Nijeriya ciki...
A cikin shirin na wannan ranar, anyi duba ne kan wasu ayoyin tambaya dangane da dokar Zaɓe da shugaban ƙasa ya sanyawa hannu. Shin za ta...