Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Barka Da Hantsi

Shirin Barka da Hantsi 28-02-2022

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar, anyi duba ne kan wasu ayoyin tambaya dangane da dokar Zaɓe da shugaban ƙasa ya sanyawa hannu.

Shin za ta iya yin tasiri a siyasar Najeriya wajen samar da ingantaccen zaɓe, ta la’akari da rigingimu da maguɗi da ake tafkawa a zaɓen fitar da ƴan takara a cikin jam’iyyu da zaben duk gari?

Domin jin amsar waɗannan tambayoyi ga Farfesa Kamilu Sani Fagge, masharhanci kan kimiyyar siyasa a Najeriya daga Jami’ar Bayero a Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!