

Jam’iyyar APC mai mulki ta ɗage babban taron ta na ƙasa. Tun da farko dai jam’iyyar ta tsara gudanar da babban taron ne a ranar 26...
Dakataccen jami’in rundunar ƴan sandan nan da ke yaƙi da manyan laifukan a ƙasar nan DCP, Abba Kyari ya maka gwamnatin tarayya a gaban wata babbar...
Ƙungiyar mamallaka kafafen yaɗa labarai da ke Arewacin ƙasar nan ta karrama Freedom Radio da lambar yabo, kasancewarta kafar yaɗa labarai ta farko mai zaman kanta...
Ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU ta buƙaci ƴan Najeriya da bata shawarar matakin da ya kamata ta ɗauka a madadin yajin aikin da take tafiya...