Direban Adaidaita sahun nan Abdulwahab Jibrin da hatsarin jirgin ƙasa ya rutsa da shi a nan Kano ya rasa ransa. Abdulwahab ɗan asalin unguwar Ƙofar Nassarawa...
An yi jana’izar ƴan kasuwa 9 na ƙaramar hukumar Gaya a nan Kano da suka rasa ransu jiya Litinin a wani hatsarin Mota. Gidan Rediyon jihar...
Ana zaman ɗar-ɗar a ƙasar Burkina Faso bayan juyin mulkin da sojoji suka yi tare da tsare tsohon shugaban ƙasar. Sojojin sun kuma sanya dokar hana...
Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara ta kama wasu mutane da ake zargi da aikata laifuka, ciki harda wani lauya da ya yi Sojan Gona. Mai magana...
Gwamnatin tarayya ta sanar da ɗage shirinta na janye tallafin man fetur da kudiri aniyar yi a tsakiyar shekarar nan. Ƙaramin ministan man fetur Timipre Sylva...
Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya tabbatar da cewa da zarar kotu ta yankewa mutumin nan da ake zargi da kisan Hanifa za a zartar...
Kotun majistire mai lamba 12 ta aike da shugaban makarantar Nobel Kids Academy Abdulmalik Tanko zuwa gidan gyaran hali a ranar Litinin. Kotun ta aike da...
Gwamnatin jihar Kano ta soke lasisin makarantu masu zaman kansu. Kwamishinan ilimi Malam Muhammad Sanusi Sa’idu Kiru ne ya bayyana hakan da yammacin ranar Litinin. “Na...