Ma’aikatan sashin shirye-shirye sun karrama shugabar sashin Hajiya Aisha Bello Mahmud. Tawagar ma’aikatan sun karrama ta da yammacin ranar Litinin sakamakon yadda ta ke kula da...
Masanin siyasa a Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge ya ce, raina umarnin kotu ne yadda wasu yan siyasa ke musanta hukuncin ta. Farfesa Kamilu Sani Fagge...