An tattauna da Hon. Mubarak Ahmad Achilafia ne kan ayyukan da ya yiwa jama’arsa a cikin watanni uku da yayi a kan mulki.