Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari na ganawa da shugaban ƙasar Afrika ta kudu Cyril Ramaphosa a fadar sa. Cyril Ramaphosa ya sauka a Najeriya don duba wasu...
Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta ce akwai raguwar kamuwa da cuta mai karya garkuwar jiki da kashi 2.5 zuwa 0.5 a jihar Kano Kwamishinan lafiya...
Cibiyar daƙile yaduwar cuttuka ta ƙasa NCDC ta tabbatar da ɓullar cutar corona samfurin Omicron a Najeriya. NCDC ta ce, a yanzu mutane uku sun kamu...
Wani kwale-kwele ɗauke da ɗaliban makarantar Islamiyya ya nutse a ƙaramar hukumar Ɓagwai. lamarin ya haifar da mutuwar ɗalibai 10 yayin da sama da ɗalibai 30...
Gwamnatin Kano ta ce za ta ɗaukaka kara a kan hukuncin da kotu a Abuja ta yi na rushe zaɓen tsagin gwamna Ganduje da aka yi...
Wata babbar kotu a birnin tarayya Abuja a ranar Talata, ta nemi gwamnatin jihar Kano da ta nemi afuwa a wajen tsohon sarkin Kano Malam Muhammad...
Wata kotun tarayya da ke Abuja ta rushe zaben da aka yiwa shugaban jam’iyya APC tsagin gwamnan Kano Dakta Abdullahi Ganduje. Tsagin gwamna Ganduje dai Abdullahi...