Da tsakiyar ranar Alhamis ne gobara ta tashi a kamfanin da ke sarrafa shinkafa a unguwar sharaɗa da ke Kano, wanda yayi sanadiyyar lalata injin da...
Ƙasashen Saudiyya da Hadaddiyar Daular Larabawa sun bi sahun kawayensu na ƙasashen yamma wajen kira ga sojin ƙasar Sudan da suka karbe iko da su gaggauta...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya Sanya hannu akan dokar tafiyar da kasuwanci a Kantin kwari, wadda zata tabbatar da gudanar da kasuwancin bisa ka’ida....
ƙungiyar masu sayar da iskar gas anan Kano ta alakanta tashin farashin iskar gas da yadda darajar naira ke karyewa dala kuma ke ƙara tsada a...