

Gwamnatin jihar Kano za ta sake nazartar kwamitin da ke kula da tsaftar kasuwannin jihar a wani mataki na inganta tsaftar muhalli a kasuwannin. Kwamishinan muhalli...
Dakarun sojin kasar nan sun hallaka ‘yan Boko Haram masu alaka da kungiyar ISWAP, lokacin da suka yi yunkurin kaiwa sansani soji da ke Damboa a...
Hukumar kula da rabon arzikin kasa ta ce gwamnatin tarayya da Jihohi da kuma kananan hukumomi sun raba kudi naira biliyan dari bakwai na watan Satumba....
Gwamnatin jihar Kano ta ce, ta shirya tsaf don ƙulla alaƙa da ƙasar Denmark domin sarrafa shara ta zamo dukiya. Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje...
Hukumar KAROTA ta kori wani jami’inta mai suna Jamilu Gambo. Shugaban hukumar Baffa Babba Ɗan-agundi ne ya bada umarnin korar jami’in sakamakon kama shi da laifin...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya cire mai unguwar Ƙofar Ruwa B Malam Haruna Uba Sulaiman daga matsayinsa. Mai martaba sarkin ya tube...
A ranar Alhamis 28 ga watan Oktoba, lauyoyin gwamnati 12 suka sake gabatar da shaida na biyu a gaban kotu kan ƙarar da gwamnatin Kano ta...