Connect with us

Barka Da Hantsi

Tattaunawa kan sabon tsarin hada-hadar kudi ta kafar Internet wato E-Naira

Published

on

A cikin shirin na wannan ranar an tattauna kan sabon tsarin hada-hadar kudi ta kafar Internet wato E-Naira da gwamnatin tarayya ta ƙaddamar ƙarƙashin babban bankin ƙasa CBN.

Ibrahim Ishaq Dan’uwa Rano ne ya gabatar da shirin inda ya tattauna da masanin tattalin arziƙi Dr. AbdusSalam Muhammad Ƙani na Kwalejin Ilimi ta Sa’adatu Rimi dake Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!