Gwamnatin Tunisia ta ce daga yanzu ya zama dole dukkanin ‘yan ƙasar da kuma baƙi su nuna shaidar karbar allurar rigakafin cutar COVID-19 kafin shiga wuraren...
Shugaban Turkiyya Recep Tayyib Erdogan ya janye barazanar sa na korar wasu jakadun kasashen Turai 10 sakamakon zargin su da matsawa gwamnatin sa lamba. Musamman na...
Gwamnatin jihar Kano ta ce tana dab da buɗe makarantar ƙwararru masu jinyar ido a jihar. Kwamishin lafiya na jihar Dakta Aminu Ibrahim tsanyawa ne ya...
Gwamnan jihar Kogi Yahaya Bello ya ce, yana da duukanin nagartar da zai iya tsayawa takarar shugaban ƙasa a zaɓen 2023. Yahaya Bello ya sanar da...
Kwamishinan ƴan sanan jihar Zamfara Ayuba Elkanah ya ziyarci gidan gyaran hali na Gusau babban birnin jihar. Ziyarar ta sa ta mayar da hankali wajen duba...