

Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta ƙasa NARD ta buƙaci shugaba Muhammadu Buhari da ya halarci ganawar da za su yi da ƙungiyar likitoci ta ƙasa...
Masanin tsaro a jamiar Yusuf Maitama Sule a nan Kano ya ce, jihar na cikin barazanar tsaro sakamakon yadda ake samun bakin fuska a cikin a...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta fara shirye-shirye domin daƙile ambaliyar ruwa a faɗin jihar. Mai bawa Gwamnan Jihar Jigawa shawara a kan cigaban al’umma Hon Hamza Muhammad...
Yayin da jami’an tsaron Jihar Zamfara ke ci gaba da ragargaza ƴan bindiga a Jihar, tun bayan katse layukan waya a Jihar, al’ummar garin na cigaba...
Uwargidan shugaban ƙasa Aisha Muhammadu Buhari, ta yi fashin baki kan wani bidiyo da ta wallafa a shafinta na Instagram wanda ya janyo ce-ce-ku-ce a tsakanin...
Jam’iyyar APC ta tsayar da ranar da za ta gudanar da zaben ta na jihohi. Jam’iyyar ta sanya ranar Asabar 2 ga watan Oktoba a matsayin...