Gwamnatin jihar Kano ta bullo da tsarin duba ababen hawa ta hanyar amfani da na’ura don rage yawan aukuwar hadari. Gwamna Abdullahi Umar Ganduje, ne ya...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce, za ta fara ɗaukan sabbin malamai a dukkanin ƙananan hukumomin jihar. Kwamishinan ƙananan hukumomi a jihar Alhaji Kabiru Hassan Sugungun ne...
Hukumar raya kogunan Hadeja da jama’are ta musanta zargin da wasu kananan hukumomi anan Kano suka yi kan ambaliyar ruwa. Wannan dai ya biyo bayan yadda...
Tawagar kungiyar ECOWAS ta kasashen yammacin Afirka ta isa Guinea. Ziyarar ta su za ta mayar da hankali domin tattaunawa da shugabannin sojojin kasar da suka...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa ta cafke mutane 60 cikin kwanaki biyu da laifin tu’ammali da kwayoyin maye. Hukumar reshen jihar Kano...
Mai martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya naɗa Malam Muhd Bala Sa’idu a matsayin sabon mai unguwar Goron dutse. Sarkin ya naɗa shi ne...