

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta ce ta kwace miyagun kwayoyi da kudinsu ya kai naira biliyan 100 daga watan...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta sayo motoci masu daukar mutum 56 guda ɗari domin rage cinkoson ababen hawa. Kwamishinan harkokin Sufuri Mahmud Muhammad Santsi...
Ƙwararren likitan ƙwaƙwalwa a asibitin Aminu Kano ya ce lalurar mantuwa guda ce daga cikin cututtuka masu saurin hallaka ɗan adam. Dakta Aminu Shehu na sashin...
Gwamnatin tarayya ta ce, har yanzu tana kan batun ta na ƙin biyan albashi ga likitocin da ke yajin aiki a fadin kasar nan. Ministan ƙwadago...