A ranar irin ta yau ne 4 ga watan janairun a shekarar 2007 tsohohon shugaban kasar nan chief Olusegun Obasanjo ya ce an maidowa da kasar...
Gwamnatin tarayya ta shaidawa kotun daukaka kara shiyyar Abuja ce wa matakin da babban jojin Abuja ya dauka na mika saurarar karar zargin cin hanci da...
A kalla sama da megawatt 3000 na wutar lantarki akayi asara a kasar nan sakamakon gobarar da ta tashi dalilin fashewar wani bututun iskar gas a...
Dillalan man fetur da suke shigo da shi Najeriya sun ce ba mai yiwuwa bane su ci gaba da shigo da tataccen man fetur kuma su...
An samu daukewar wutar lantarki a yankunan kasar nan da dama a daren jiya Talata sakamakon lalacewar wasu na’urori a tashoshin tunkudo wutar lantarki na kasar...
Wata kungiya mai rajin ci gaban al’ummar Fagge mai suna Fagge Civil Society ta mika da wasika ga hukumar zabe ta kasa INEC wanda a ciki...
Hukumar kokawar zamani ta Najeriya wrestlers NWF ta gayyaci ‘yan kokawar wresting guda 32 a zagayen farko don shirye-shiryen tunkarar gasar kokawar zamani ta kasashe rainon...
Gwamnatin tarayya ta kafa wani kwamiti da ta dorawa alhakin nazartar halin matsalar karancin Man Fetur din da ake fama da shi a fadin kasar nan...
Wasu rahotanni na cewa akalla mutane 50 aka kashe a wani sabon rikici da ya barke tsakanin makiyaya da manoma a kananan hukumomin Guma da Logo...
Kamfanin mai na kasa NNPC ya ce matatu hudu da kasar nan ke da su sun tace litar mai dubu dari biyu da hudu da dubu...