Freedom Radio Nigeria

FRNigeria

Stories By FRNigeria

  • Bidiyo2 years ago

    Shirin Kowane Gauta na ranar Litinin 14-11-2022

    Saurari shirin Kowane Gauta na ranar Litinin tare da Ibrahim Ishaq Rano.

  • Bidiyo2 years ago

    Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan kakar amfanin Gona ta bana

    A cikin shirin na wannan ranar an tattauna ne kan kakar amfanin gona ta bana. Bakin sun hada da Alhaji Shu’aibu Na’iya, shugaban kungiyar manoma masu...

  • Bidiyo2 years ago

    Shirin Yanci Da Rayuwa Na Wannan Makon 14-11-2022

    Ku saurari shirin wanda Aisha Bello Mahmud ta gabatar don jin yadda Yanci da kuma Rayuwar al’umma ke cigaba da kasancewa a Najeriya.

  • An Tashi Lafiya2 years ago

    Labaran Rana 14-11-2022

    Labaran Rana tare da Abdulkarim Muhammad Abdulkarim.

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Barka da Hantsi: Yadda kwamitin bincike kan gine-ginen da aka yisu ba bisa ƙa’ida ba a Kano ke aiki

    A cikin shirin na wannan ranar an tattauna ne kan yadda kwamitin bincike da gano gine-ginen da aka yi su ba bisa ƙa’ida ba a birnin...

  • Bidiyo2 years ago

    Shirin Mu Kyakyata Na Makon Jiya 13-11-2022

    Ku saurari cikakken shirin domin nishadantuwarku.

  • Bidiyo2 years ago

    Wata Sabuwa: Dubu 50 Maɗagwal ya bani a Miliyan biyu da Gwamnan Zamfara ya bayar

    Jarumin Barkwancin nan Mazajene ya ce ko kaɗan Ali Artwork Maɗagwal bai yi adalci wajen rabon miliyan guda da mataimakin Gwamnan Kano Dr. Nasiru Yusuf Gawuna...

  • Bidiyo2 years ago

    Sabon Rikici: Zan maka Ali Maɗagwal a Kotu – Naziru Sarkin Waƙa

    Mawaƙi Naziru Sarkin Waƙa ya ce zai maka Jarumi Ali Atwork da aka fi sani da Maɗagwal a gaban Kotu, bisa zargin fitar da wani Voicenote...

  • Bidiyo2 years ago

    Duniyarmu A Yau: Tattaunawa kan wanda ya cancanta a bawa lambar yabo da girmamawa ta kasa

    A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan wadanda su ka cancanta a bawa lambar yabo da girmamawa ta kasa. Bakin su ne Alhaji...

  • Barka Da Hantsi2 years ago

    Barka da Hantsi: Manufar taron karawa juna sani kan sha’anin zamantakewa da rayuwar auratayya

    A cikin shirin na wannan ranar, an tattauna ne kan manufar taron ƙarawa juna sani na shekara-shekara kan sha’anin zamantakewa da rayuwar auratayya domin daƙile mace-macen...

error: Content is protected !!