Ku saurari labaran An Tashi Lafiya tare da Abdulkadir Haladu Kiyawa.
Bidiyo3 years ago
Mawaƙa 13 da suka taɓa jan daga da Gwamnatin Kano
A rahoton mu na yau mun yi muku waiwaye kan wasu mawaƙa 13 da suka taɓa yin rikici da Gwamnati a Kano.
Addini3 years ago
Yadda na ji a zuciyata, bayan ƴan “Pi” π sun min alƙawura – Sheikh Daurawa
A wannan tattaunawa Malam Aminu Daurawa ya shaidawa Freedom Radio yadda ya ji a zuciyarsa bayan alƙawuran da ƴan PI suka yi masa. Malamin ya kuma...
Bidiyo3 years ago
An bar Kano ta kudu a baya saboda rashin ƙwaƙƙwaran wakilci – Kawu Sumaila
Ɗan takarar majalisar dattijan Kano ta kudu a jam’iyyar NNPP Abdurrahman Kawu Sumaila ya bayyana takaicinsa kan koma bayan da ya ce yankinsu na samu saboda...
Barka Da Hantsi3 years ago
Tattaunawa kan gyare-gyare da sababbin dokokin da majalisar dokokin jihar Kano ta yi
Shirin na wannan ranar ya yi duba ne kan gyare-gyare da kuma sababbin dokokin da majalisar dokokin jihar Kano ta yi, waɗanda suka shafi al’umma ta...
Taɓarɓarewar lammuran kiwon lafiya tsakanin gwamnati da likitoci
Taɓarɓarewar lammuran kiwon lafiya tsakanin gwamnati da likitoci da kuma dalilai da suke janyo koma baya ga fannin da ma guduwar likitocin zuwa ƙasashen waje. Menene...
Addini3 years ago
Sabbin dokokin zagayen Mauludi da aka sanya a Katsina
Hukumomi a Katsina sun sanya dokoki kan zagayen Mauludin da za a fita a yau Alhamis 20 ga watan Oktoban shekarar 2022 da muke ciki. Ga...