Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta tabbatar da ɓullar cutar amai da gudawa a birnin Kano. Babban jami’in kula da cututtuka masu yaɗuwa na ma’aikatar Sulaiman...
Ƙasar Saudiyya ta sanar da ganin jaririn watan Dhul Hijjah a yau Laraba. Wannan ne ya nuna cewa gobe Alhamis 30 ga watan Yuni zai kasance...