Freedom Radio Nigeria

Muhammad Abba Abdullahi

Stories By Muhammad Abba Abdullahi

  • Barka da Hantsi 19-10-2022: Cigaban tattaunawa  kan matsalolin 'yan fansho
    Barka da Hantsi 19-10-2022: Cigaban tattaunawa  kan matsalolin 'yan fansho
    Barka Da Hantsi2 years ago

    Barka da Hantsi 19-10-2022

    A cikin shirin an cigaba da yin duba ga matsalolin ƴan fansho, yadda ake datse musu kuɗaɗensu da kuma rashin biyan garatuti tsawon shekaru. Menene matsayin...

  • Mun yafewa Kwankwaso ƙazafin da ya yi mana - Dr. Hakim Baba Ahmed
    Mun yafewa Kwankwaso ƙazafin da ya yi mana - Dr. Hakim Baba Ahmed
    Bidiyo2 years ago

    Mun yafewa Kwankwaso ƙazafin da ya yi mana – Dr. Hakim Baba Ahmed

    Mai magana da yawun dattawan Arewa Dr. Hakeem Baba Ahmad ya ce ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar NNPP Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi musu...

  • Yadda zaku yi idan kuka ci karo da labaran karya a Intanet
    Yadda zaku yi idan kuka ci karo da labaran karya a Intanet
    Bidiyo2 years ago

    Yadda zaku yi idan kuka ci karo da labaran karya a Intanet

    Shugaban sashen koyon aikin jarida na zamani a jami’ar Bayero Dr. Nura Abdullahi ya bayyana wasu matakai da ya kamata ku dauka a duk sanda kuka...

  • Shirin Kowane Gauta Na Ranar Talata 18-10-2022
    Shirin Kowane Gauta Na Ranar Talata 18-10-2022
    Bidiyo2 years ago

    Shirin Kowane Gauta 18-10-2022

  • Shirin Inda Ranka Na Ranar Talata 18-10-2022
    Shirin Inda Ranka Na Ranar Talata 18-10-2022
    Bidiyo2 years ago

    Shirin Inda Ranka 18-10-2022

  • Abin da na gani a Freedom Radio - Shugabar rFI Hausa
    Abin da na gani a Freedom Radio - Shugabar rFI Hausa
    Bidiyo2 years ago

    Abin da na gani a Freedom Radio – Shugabar rFI Hausa

    Shugabar sashen Hausa na Radio France International Sophie Bouillon ta bayyana farin cikinta da ziyarar da ta kawo Freedom Radio.

  • Bayan shata layi da Ganduje, Rarara ya bayyana a Kaduna
    Bayan shata layi da Ganduje, Rarara ya bayyana a Kaduna
    Bidiyo2 years ago

    Bayan shata layi da Ganduje, Rarara ya bayyana a Kaduna

  • Duniyarmu A Yau 18-10-2022: Tattaunawa kan Kalubalen shafukan sada zumunta a zaben 2023
    Duniyarmu A Yau 18-10-2022: Tattaunawa kan Kalubalen shafukan sada zumunta a zaben 2023
    Bidiyo2 years ago

    Duniyarmu A Yau 18-10-2022

    A cikin shirin na wannan ranar, an tattaunawa kan Kalubalen shafukan sada zumunta a zaben 2023. Bakin sun hadar da Dr Nura Ibrahim, Comrade Anas Ado...

  • Ana zargin shugaban APC da sayen katunan zaɓe a Kano
    Bidiyo2 years ago

    Ana zargin shugaban APC da sayen katunan zaɓe a Kano

    Jam’iyyar NNPP a Kano ta zargi wani shugaban APC da sayen katin zaɓe.

  • Yadda zaman shari'ar Ali Nuhu da Hannatu Bashir ya kasance
    Bidiyo2 years ago

    Yadda zaman shari’ar Ali Nuhu da Hannatu Bashir ya kasance

    Kotu a Kano ta nemi lallai Jarumar Kannywood Hannatu Bashir ta bayyana a gabanta, bayan da jarumi Ali Nuhu ya yi ƙararta.  

error: Content is protected !!