Freedom Radio Nigeria

Muhammad Abba Abdullahi

Stories By Muhammad Abba Abdullahi

 • Bidiyo2 years ago

  Mu Leka Mu Gano 21-07-2022

  Gwamnatin tarayya na duba yiwuwar hana hayar acaba da hakar ma’adanai a fadin kasar nan. Hukumar lura da zirga zirgar ababen hawa ta jiha Karota ta...

 • Bidiyo2 years ago

  Global News 21-07-2022

  Global News with Hauwa Adamu Kiyawa.

 • Bidiyo2 years ago

  Shirin Kowane Gauta 20-07-2022

  Dan takarar shugabancin kasa a jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, yace gwamnatin APC ta tabbata mai rauni ta fuskar gaza tsinkayar abinda ka je ya zo tunda...

 • Bidiyo2 years ago

  Mu Leka Mu Gano 20-07-2022

 • Bidiyo2 years ago

  Labaran Mu Leka Mu Gano18-07-2022

  Gwamantin tarayya ta tabbatar dacewar tana gaba da cimma matsaya da kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU. Kungiyar kwararrun masu sufurin jiragen sama ANAPP sun yi...

 • Barka Da Hantsi2 years ago

  Shirin Barka da Hantsi 18-07-2022

  A cikin shirin na wannan ranar, an dora ne kan maudu’in asarar da kowane yanki ke yi dalilin tura gurɓatattun wakilai da basu da turanci da...

 • Bidiyo2 years ago

  Labaran Rana 18-07-2022

  Gwamnatin Tarayya tace tuni shirye-shirye sun yi nisa na fitar da yan Najeriya miliyan 100 daga kangin talauci.

 • Bidiyo2 years ago

  Shirin Kowane Gauta 13-07-2022

  A cikin shiri na Kowane Gauta muna tafe da kunshin wadannan labaran harma da karin wasu labaran Duk da ikirarin babban Managan Darakta na kamfanin mai...

 • Bidiyo2 years ago

  Labaran Freedom 14-07-2022

 • Bidiyo2 years ago

  Shirin Inda Ranka 14-07-2022

  Yayin da tsohon ministan matasa da wasanni yayi da na sanin zama minista a gwamnatin shugaba Buhari, ita kuma kungiyar Transparency International ta ce rashin hukunta...

error: Content is protected !!