A cikin shirin an cigaba da yin duba ga matsalolin ƴan fansho, yadda ake datse musu kuɗaɗensu da kuma rashin biyan garatuti tsawon shekaru. Menene matsayin...
Bidiyo4 months ago
Mun yafewa Kwankwaso ƙazafin da ya yi mana – Dr. Hakim Baba Ahmed
Mai magana da yawun dattawan Arewa Dr. Hakeem Baba Ahmad ya ce ɗan takarar shugaban ƙasa a jam’iyyar NNPP Engr. Rabi’u Musa Kwankwaso ya yi musu...
Bidiyo4 months ago
Yadda zaku yi idan kuka ci karo da labaran karya a Intanet
Shugaban sashen koyon aikin jarida na zamani a jami’ar Bayero Dr. Nura Abdullahi ya bayyana wasu matakai da ya kamata ku dauka a duk sanda kuka...
Bidiyo4 months ago
Shirin Kowane Gauta 18-10-2022
Bidiyo4 months ago
Shirin Inda Ranka 18-10-2022
Bidiyo4 months ago
Abin da na gani a Freedom Radio – Shugabar rFI Hausa
Shugabar sashen Hausa na Radio France International Sophie Bouillon ta bayyana farin cikinta da ziyarar da ta kawo Freedom Radio.
Bidiyo4 months ago
Bayan shata layi da Ganduje, Rarara ya bayyana a Kaduna
Bidiyo4 months ago
Duniyarmu A Yau 18-10-2022
A cikin shirin na wannan ranar, an tattaunawa kan Kalubalen shafukan sada zumunta a zaben 2023. Bakin sun hadar da Dr Nura Ibrahim, Comrade Anas Ado...
Bidiyo4 months ago
Ana zargin shugaban APC da sayen katunan zaɓe a Kano
Jam’iyyar NNPP a Kano ta zargi wani shugaban APC da sayen katin zaɓe.
Bidiyo4 months ago
Yadda zaman shari’ar Ali Nuhu da Hannatu Bashir ya kasance
Kotu a Kano ta nemi lallai Jarumar Kannywood Hannatu Bashir ta bayyana a gabanta, bayan da jarumi Ali Nuhu ya yi ƙararta.