Babban Sufeton ‘yan sandan kasar nan Kayode Egbetokun, ya ba da umarnin janye jami’an ‘yan sandan ko ta kwana na kwantar da tarzoma wato MOPOL daga ...
Gwamnatin jihar Kano ta ce za ta cigaba da tallafawa daurarrun da ke zaune a gidajen gyaran halin musamman basu ilimi mai nagarta dan bunkasa rayuwarsu....
An haifi Malam Aminu Kano a shekarar 1920 a birnin Kano. Mahaifinsa, Mallam Yusufu, malami ne a fadar Sarkin Kano. Aminu Kano ya tashi cikin kulawa...
Wani likita a nan Kano ya shawarci al’umma da su rika shanruwa a kalla lita uku a rana domin kiyaye kansu daga kamuwa da cutar tsakuwar...
Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang, ya saka sababbin matakan kariya na takaita zirga-zirga a wasu sassan jihar, biyo bayan kashe kashen al’umma da aka yi a...
Tawagar kungiyar kwallon kafa ta Najeriya ‘yan kasa da shekaru 20 Playing Eagles, za ta buga wasan sada zumunci da kungiyar kwallon kafa ta Kogi...
Kwamitin tabbatar da daidaito na rabon guraben aiki ga al’ummar jihar Kano ya ce nan gaba kadan dokar da za ta tilastawa kamfanoni masu zaman kansu...
Babbar kotun tarayya mai lamba uku karkashin jagorancin mai shari’a Simon Amobeda, ta sanya ranar 26 ga watan gobe na Mayu domin ci gaba da shari’ar...
Jami’ar Bayero da ke Kano ta sha alwashin fito da tsare-tsaren da suka yi dai-dai da zamani wajen amfani da fasahar zamani ta AI, wajen koyarwa...
Gamayyar shugabancin kungiyar ‘yan kasuwar jihar Kano ta sha alwashin taimakawa tare da farfado da Kasuwancin ‘yan kasuwar rukunin masu kananan masana’antu na yankin Dakata wadana...