

Gwamnatin jihar Kano ta kafa kwamatin mutane 9 da zai binciki yadda gwamnatin Ganduje ta siyar da kasuwar sayar da Nama ta Abbatoir dake rukunin masana’antu...
Hukumar Binciken Hadurra ta Ƙasa (NSIB) ta fara bincike kan hatsarin jirgin ƙasan da ya auku da safiyar yau Talata a kan hanyar Kaduna bayan da...
Kungiyar malaman jami’oi ta kasa ASUU ta bukaci gwamnatin tarayya da ta biya su hakkokin su tare da aiwatar da wasu aikace aikace da jami’oin kasar...
Akwai yiwuwar samun ambaliya a jihohin Borno, Jigawa da Yobe, kamar yadda Hukumar Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta sanar a wani hasashen yanayi da ta fitar...
Hukumar Jiragen Ƙasa ta Najeriya (NRC) ta tabbatar da cewa ɗaya daga cikin jiragen AKTS da ke kan hanyarsa zuwa Kaduna ya yi hatsarin kufcewa daga...
Hukumar lura da zirga zirgar ababen hawa ta jihar Kano KAROTA, ta kaddamar da kotun tafi da gidanka ga mutanan dake karya dokar Tuki da kuma...
Gwamnatin jihar Kano ta ƙaddamar da shirin tudun mun tsira ga dukkanin waɗan da suka tuba daga harkar daba a faɗin jihar kano domin tabbatar da...
Sojojin Jamhuriyar Nijar sun samu nasarar ceto ƴancirani guda 50 da suke maƙala a sahara a hanyarsu ta tafiya ƙasar Libya. RFI ta ruwaito cewa mutanen...
Gwamna Alia na Jihar Benue ya rusa Majalisar Zartaswar Jihar tare da umurtar kwamishinoni da su mika ragamar mulki ga sakatarorin dindindin na ma’aikatunsu. Cikin...
Kungiyar APC Kadangaren Bakin Tulu ta bukaci shugaban Jam’iyyar a nan Kano Abdullahi Abbas da ya gaggauta sauka daga mukamin shugabancin Jam’iyyar kafin nan da ranar...