Mai kishi da jajircewa wajen ganin an ceto fannin ilimi daga durkushewa gaba daya, Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf a yau ya ayyana dokar...
A wani yunkuri na inganta masu ƙananan kasuwanci, Gwamna Abba Kabir Yusuf a ya baiwa masu gudanar sana’o’i akan tituna tallafin kuɗi da adadinsu ya kai...
Gwamnatin jihar Kano karkashin jagorancin Gwamna Abba Kabir Yusuf, ta sanar da shirin bayar da tallafin karatu na musamman ga ƴan asalin jihar da suka yi...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayar da umarnin a kamo tsohon Sarkin Kano, Aminu Ado Bayero, bisa zargin haifar da tashin hankali a...
Gwamnan Alhaji Abba Kabir Yusuf ya mika wa sabon Sarkin Kano Alhaji Sanusi Lamido Sanusi II shaidar tabbatar da shi a matsayin Sabon Sarkin Kano na...
Biyo bayan sanya hannu akan takardar cire sarakuna da Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf yayi, Gwamnan ya bawa sarakuna wa’adin awannin 44 da su...
Gwamnatin jihar kano ta yi kira ga alhazan bana da su ƙauracewa ɗaukar duk wani abu da ƙasar Saudiyya ta haramta shiga da shi ƙasar domin...
Ƙungiyar Injiniyoyi masu gina gidaje tituna da gadoji ta reshen jihar Kano ta shawarci al’umma da su mayar da hankali wajen bin ƙaƙidojin tuki a fadin...
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya tabbatar da sake biyan waɗan sa suka yi ritaya ƙarin kuɗi naira biliyan biyar domin raba kashi na...
Gwamnatin Kano zata duba yiyiwar karawa ma’aikatan shara kudin alawus domin kyautata rayuwarsu. Gwamna Abba Kabir Yusuf ne ya bayyana haka yayin ganawa ta musamman da...