Gwamnatin jihar Kano ta ce zata biyawa ɗalibai dubu ashirin da hudu da ɗari da hamsin da daya kuɗin makaranta ga dukkanin ɗalibai ƴan asalin jihar...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya ƙaddamar da bayar da tallafin kuɗi naira dubu 20 ga mata 1028 na ƙananan hukumomi 44 dake jihar....