Connect with us

Labarai

Ba na tsare a hannun EFCC- Mele Kyari

Published

on

Tsohon shugaban kamfanin mai na Najeriya NNPCL Mele Kyari, ya musanta da rahotonnin da wasu kafafen yada labarai ke yadawa na cewa ya na tsare a hannun hukumar EFCC.

 

Mele Kyari, ya bayyana haka ne ta cikin wata sanarwa da ya fitar bayan wata takarda mai tambarin hukumar EFCC ta karade kafofin yada labarai, wadda ke cewa an kama tsohon shugaban da wasu mukarrabansa da suka yi aiki tare.

 

To sai dai Kyari ya yi watsi da wannan batu inda ya ce bi-ta-da-kulli kawai ake yi masa da neman cimma wata manufa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!