Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ba wanda za a sake yiwa lasisin tuƙi ba tare da katin ɗan ƙasa – NCC

Published

on

Hukumar kula da harkokin sadarwa ta ƙasa NCC ta ce daga Juma’a 1 ga watan Oktobar 2021 dokar hana lasisin tuƙi ga waɗanda ba su da katin ɗan ƙasa za ta fara aiki. 

Daraktan yaɗa labaran hukumar Dr. Ikechukwu Adinde ne ya bayyana hakan, yayin da yake hira da manema labarai.

Dr. Ikechukwu Adinde ya buƙaci masu amfani da layukan sadarwa da su hade lambobin katin ɗan ƙasa da lambobin wayar su, domin ta haka ne za a bashi lalsisin tuƙi a ƙasar nan.

Ya jaddada cewa, daga ƙarshen watan nan babu wani dan Najeriya da zai yi tuƙi ba tare da gabatar da shadar katin ɗan ƙa

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!