Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Ba za mu bayyana sunayen masu ɗaukar nauyin ƴan ta’adda ba – Gwamnatin Tarayya

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ce akwai dalilai masu tarin yawa da ya hanata bayyana sunayen mutanen da suke ɗaukar nauyin masu aikata ta’addanci a ƙasar nan.

Ministan shari’a Abubakar Malami ne ya bayyana hakan, lokacin da yake ganawa da manema labarai a ƙarshen zaman majalisar ɗinkin duniya na ranar Laraba.

Malami ya ce “Duk da ɗaruruwan mutane da suke rasa ran su a yayin harin ƴan bindiga, hakan ba zai sa mu bayyana sunayen masu ɗaukar nauyin su ba, don gudun ƙara tsanantar lamarin da kuma lalata binciken da mu ke yi a kan su”.

A cewar Malami, dukkanin abinda gwamnatin tarayya ke aikatawa tana yi ne domin kare martabar al’ummar ta.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!