Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

KannyWood

“Banajin dadin yanda mutane ke aibata yan film – Yasmin Kwana casa’in

Published

on

Jaruma Fatima Isah Bala wadda aka fi sani da Yasmin a shirin Kwana Casa’in ta nuna damuwa kan yadda wasu mutane ke aibata ƴan film.

Yasmin ta bayyana hakan ne a zantawarta da Freedom Radio.
Ta ce, har a zuciyarta bata jin daɗin yadda mutane suke aibata ƴan film har ta kai ga ƙin aurensu.
Jarumar ta ƙara da cewa a halin yanzu bata da burin da ya wuce ta yi aure.
Fatima Isah Bala wadda mawaƙiyar gambara ce kuma jaruma, wadda ta fito a ƴar gidan AVM Adnan a shirin Kwana Casa’in na Arewa24

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!