Fitaccen Jarumin Kannywood Hassan Ahmad da aka fi sani da Babandi Kwana Casa’in ya ce, ba zai iya fitowa a...
Mawakin nan Dauda Kahutu Rarara, ya yi martani ga masu sukarsa da cewa shi ba ɗan Kano ba ne. A hirarsa da Freedom Radio ya bayyana...
Shugaban hukumar tace fina-finai ta Kano Isma’ila Na’abba Afakallah zai angwance da fitacciyar jarumar fina-finai Rukayya Umar Santa wadda aka fi sani da Dawayya. Za a...
Kotun majistiri Mai lamba 58 karkashin Mai shari’a Aminu Gabari ta soma sauraron karar da jarumi Ali Nuhu ya shigar da Jaruma Hannatu Bashir. yayin zaman...
Jarumi Adam Abdullahi Zango yace, rashin kuɗin ci gaba da karatu ne yasa ya shiga harkar film. Adam Zango ya bayyana hakan a tattaunawarsa da Freedom Radio....
Jaruma Fatima Isah Bala wadda aka fi sani da Yasmin a shirin Kwana Casa’in ta nuna damuwa kan yadda wasu mutane ke aibata ƴan film. Yasmin...
Fitaccen mawakin Hausa nan Naziru Sarkin waƙa yayi kakkausan martani ga jaruman Kannywood Nafisa Abdullahi. A wani gajeren rubutu da Sarkin waƙar ya wallafa a shafinsa...
Tsohuwar Jarumar Kannywood Mansurah Isa ta yi kira ga masu ruwa da tsaki da su samar da dokar sanya finai-finan Hausa a kowacce jiha a faɗin...
Jarumin fina-finan Hausa Mustapha Naburaska ya ce babu adawa tsakanin sa da Gwamnatin Kano a yanzu. Naburaska ya bayyana hakan ne a wata hira da Freedom...