Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kasuwanci

Bankuna za su riƙa yin aiki har rana Asabar domin karbar tsofaffin kudi- CBN

Published

on

Babban bankin Najeriya CBN, ya ce bankuna za su riƙa yin aiki har ranakun Asabar domin karbar tsofaffin kudade daga hannun jama’a.

Kama Ukpai, da ya jagoranci tawagar bankin na CBN, zuwa Ebonyi, shi ne ya bayyana hakan a jiya Juma’a a yayin gangamin wayar da kan ‘yan kasuwar Eke, da ke Ebonyi.

Ukpai ya kuma shawarci jama’a da su kai tsofaffin takardun kudin banki saboda ba za a kara wa’adin ranar 31 ga watan Janairun da muke ciki ba wajen daina amfani da tsofaffin kuɗin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!