Connect with us

Barka Da Hantsi

Barka da Hantsi 15-10-2021

Published

on

Featured Video Play Icon

Shirin na wannan rana ya mayar da hankali ne kan muhimmancin malaman makaranta a cikin al’umma, da kuma duba dalilai da suka janyo malaman ke rayuwar ƙasƙanci kuma ilimin baya samun inganci.

Baƙinmu sune Shugaban ƙungiyar malaman makaranta ta Najeriya NUT reshen jihar Kano Hambali Muhammad, da kuma Sani Salisu Ɗanhassan, mataimakin shugaban ƙungiyar iyayen yara da malamai ta ƙasa PTA, kuma shugaban ƙungiyar a Jihar Kano.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!