Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Inda Ranka

Baza mu iya kawo karshen tsadar shinkafa ba – Muhyi

Published

on

Shugaban hukumar karbar korafe-korafe da yaki da rashawa ta Kano Malam Muhyi Magaji Rimin Gado ya ce baza su iya dai-dai ta farashin shinkafa ba a yanzu domin matsalar ba daga masu samar da shinkafar bane.

Ya Kara da cewa hana shigowa da shinkafar da gwamnatin tarayya tayi shine musabbabin tsadar shinkafar, kuma gwamnatocin jihohi ba za su iya tabuka komai akai ba.

Magajin ya kuma ce gwamnatin tarayya ce kadai za ta iya kawo karshen matsalar ta hanyar bada dama a ci gaba da shigo da shinkafar kamar yadda ake shigowa da alkama.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!