Connect with us

Kowane Gauta

Bude iyakokin kasa na tsandauri shi ne kadai mafita – Danjuma Bakin Wafa

Published

on

Adamu Dan juma’a Isa Bakin wafa daga jam’iyyar APC ya shawarci gwamnatin Shugaba Buhari data bude iyakokin Najeria na tsandauri domin zai ragewa ‘yan kasa matsin tattalin arziki da suke fama dashi a halin yanzu.

Danjuma Isa bakin wafa ya bayyana haka ne ta cikin shirin Kowane Gauta na Freedom Radio, yana mai cewa talakawan Najeria na cikin wani hali a yanzu don haka bai kyautu ace ana samun matsala a gwamnatin APC ba.

Danjuma Isa ya kara da cewa, “Ya zama wajibi shugaban kasa ya rika bibiyar ayyukan da ya bayar kasancewar rashin bibiya ne yasa al’ummar kasar nan ke  fuskantar matsaloli daban-daban”.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a Reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Archives

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!