Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Buhari na ganawa da shugaban Afrika ta kudu Cyril Ramaphosa

Published

on

Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari na ganawa da shugaban ƙasar Afrika ta kudu Cyril Ramaphosa a fadar sa.

Cyril Ramaphosa ya sauka a Najeriya don duba wasu ayyuka da kuma karrama dakarun sojin ƙasar nan.

Ana sa ran a ƙarshen ganawar ta su, za su sanar da ƴan jarida kan abubuwan da suka tattauna.

Shugaban Afrika ta Kudu Cyril Ramaphosa ya iso Najeriya da ranar yau Laraba.

Wannan dai na zuwa ne, bayan da annobar corona samfurin Omicron ke ci gaba da yaɗuwa a ƙasar ta Afrika ta Kudu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!