Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Kowane Gauta

Shamsu Kura ya kalubalanci Buhari kan aikin titin Kano zuwa Abuja

Published

on

Shamsu daga jam’iyyar PDP kalubalantar gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi bisa gaza kammala aikin daya tashi daga Birnin tarayya Abuja zuwa nan Kano

Shamsu Kura ya bayyana hakan ne ta cikin shirin kowane Gauta na Freedom Radio kamar yadda sashi na talatin da tara na kundin tsarin mulkin kasa ya bashi damar fadin albarkacin baki.

Shamsu Kura ya ce kamata yayi shugaban kasa ya yi duk mai yiwuwa wajen ganin an kammala aikin Kano zuwa Abuja kafin karshen gwamnatinsa duk da cewa mukarraban gwamnatin nasa nayi masa roman baka akan ayyukan da suka shafi Arewa.

Yace abun kunya ne ace gwamnatocin baya suna kammala ayyukansu cikin kan-kanin lokaci amma a wannan gwamnatin ta shugaba Buhari ta gaza kammala ayyukan data faro a yankin Arewacin kasar nan.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!