Rikici ya sake ɓarkewa a gabashin Jamhuriyar Dimokaraɗiyyar Congo tsakanin ƴan tawayen AFC da na M23 da kuma dakarun sojin...
Rahotonni daga gwamnatin mulkin soji a kasar Mali sun ce, an kama sojoji kusan talatin bisa zargin su da hannu a shirin kifar da gwamnatin kasar....
Jami’ai a Ghana su na gudanar da bincike domin gano musababbin hatsarin wani jirgin soji mai saukar ungulu da ya yi sanadiyar mutuwar ministan tsaro da...
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce, ya zama wajibi a samar da yarjejeniyar da za ta kawo ƙarshen yaƙin Ukraine a ƙarshen wa’adin da ya bayar...
Ƙasashen Larabawa da dama sun nemi ƙungiyar Hamas ta zubar da makamanta kuma ta haƙura da mulkin Zirin Gaza domin kawo ƙarshen yaƙin da Isra’ila ke...
An kawo ƙarshen tattaunawar da aka yi tsakanin Rasha da Ukraine An kawo ƙarshen tattaunawar da aka yi a baya bayan nan tsakanin Rasha...
Hukumomi a kudancin kasar Ghana, sun ci gaba da aikin ceto wasu masu haƙar ma’adinai ba bisa ƙa’ida ba da ake fargabar sun makale a ƙarƙashin...
Gwamnatin kasar Turkiyya ta gargaɗi mahukuntan Kasar nan ya game da wata ƙungiyar ta’addanci mai suna Fethullah da ke fakewa a makarantu da asibitoci, yayin da...
Gwamnatin Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya ta sake ɗage zaɓen ƙananan hukumomi da ta shirya gudanarwa a karon farko cikin shekaru sama da 40. Mahukunta sun...
Haɗaɗɗiyar Daular Larabawa, UAE ta sake saka wasu dokoki masu tsauri ga ‘yan kasar nan da ke neman bizar shiga ƙasarta domin yawon buɗe ido ko...