

Ministan lafiya na Lebanon ya ce daruruwan mutane ne suka jikkata wasu kuma suka mutu a sassan kasar, bayan da...
Shugaban Amurka Donald Trump ya ce ya amince da dakatar da kai hare-hare kan Iran na tsawon makonni biyu, domin ba da damar kammala tattaunawar zaman...
Rahotanni daga hukumomin Isra’ila sun ce wani hari da Iran ta kai da makami mai linzami a Tel Aviv a yau ya jikkata mutum 14.. ...
Jaridar Washington Post ta bayar da rahoton cewa ma’aikatar tsaron Amurka ta Pentagon na shirin tura sojojin ƙasar domin shiga Iran ta ƙasa don yin yaƙi...
Wasu makaman Iran masu linzami sun faɗa yankin Beit Shemesh da ke tsakiyar Isra’ila. Hare-haren sun haifar da wani wawagegen rami a wurin da lamarin...
Wani rahoto da jaridar New York Times ta fitar ya bayyana cewa yariman Saudiyya mai jiran gado, Mohammed bin Salman, na matsa wa shugaban Amurka Donald...
Ma’aikatar tsaron Qatar ta ce mutum shida sun mutu bayan wani jirgi mai saukar ungulu na ƙasar ya faɗo. Qatar ta ce jirgin ya rikito ne...
Shugaban Amurka, Donald Trump ya ce ”nan ba da jimawa ba za mu buɗe mashigar Hormuz ko ta halin ƙaƙa”, don jirage su wuce cikin kwanciyar...


Sojojin Israel sun kai hari ta sama kan wani ginin gidaje da ke tsakiyar birnin Beirut a ƙasar Lebanon, a wani sabon hari da aka kai...
Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana cewa bai ji daɗin naɗin Mojtaba Khamenei a matsayin sabon jagoran addinin Iran ba kamar yadda gidan talabijin na Fox...