

Harin ‘yan tawayen M23 na ci gaba da tilastawa fararen hula tserewa daga Gabashin Jamhuriyar Dumokaradiyyar Congo da birnin Sake da ke Gabashin kasar ke ci...
Shugaban Amurka Donald Trump ya bayyana cewa zai duba sabon tayin sulhu da Iran ta gabatar, amma ya nuna shakku cewa Amurka za ta amince da...
Kamfanin dillancin labarai na Fars a Iran ya bayar da rahoton cewa dakarun juyin juha halin ƙasar 14 ne suka mutu a daren da ya gabata...
Amurka ta sanar da shirin janye kusan sojoji 5,000 daga kasar Jamus cikin watanni 6 zuwa 12 masu zuwa, kamar yadda ma’aikatar tsaron kasar ta Pentagon...
Shugaban Amurka, Donald Trump ya tabbatar da soke bulaguron wakilansa zuwa Islamabad domin tattaunawa da wakilan Iran da nufin kawo ƙarshen yaƙin. Cikin wani saƙo da...
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen ruwa ta Birtaniya (UKMTO) ta ce dakarun juyin juya halin Iran sun buɗe wa wani jirgin dako wuta a mashigar Hormuz....
Rundunar sojin Iran ta ce ta sake rufe mashigar Hormu saboda ci gaba da toshe tasoshin ruwanta da Amurka ke ci gaba da yi, kamar yadda...
Ana hasashen cewa Amurka da Iran na iya sake komawa kan teburin tattaunawar sulhu cikin ‘yan kwanaki masu zuwa. Shugaban Amurka, Donald Trump, ya bayyana...
Tawagar manyan jamai’an Iran da Amurka sun kammala zagayen farko na zaman tattaunawar sulhu ta sa’o’i biyu a birnin Islamabad na kasar Pakistan. Ba a sanar...
Shugaban darikar Katolika Paparoma Pope Leo ya yi kakkausar suka kan hare-haren soji da Amurka da Israel ke kaiwa kan Iran, inda ya bayyana cewa addini...